Majalisar dattawan Najeriya
Rikicin dai ya faro ne a lokacin da Sanata George Sekibo daga jihar Ribas, yayin da yake dogaro da doka ta 10 da 11 na majalisar dattawa, inda ya tunawa takwaro
Mambobin majalisar dattawa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin shugaban su sanata Ahmad Lawan, sun tabbatar da goyon bayan su ga takarar Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a cikin wata wasika da ya karanta yayin da aka fara zaman majalisar a safiyar Laraba 16 ga wata.
Tun baya sauke gwamnan Ebonyi, Dave Umahi daga kujerarsa, wasu daga cikin 'yan siyasar Najeriya sun fara shan jinin jikinsu ganin cewa sun sauya sheka su ma.
Majalisar dattawan Najeriya ta zauna a yau dinnan, ta yi watsi da bukatar da shugaba Buhari ya mika majalisa domin gyara dokar zabe ta 2022. An bayyana dalilin.
Majalisar dattawa ta tabbatar da sunayen mutane biyar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata a matsayin kwamishinonin hukumar yaki da rashawa ta ICPC.
Har yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari bai aike da wasika majalisar dokokin tarayya domin sanar masu da batun mika mulki ga mataimakinsa, Yemi Osinbajo ba.
Wasu sanatoci mata da kuma wasu matan gwamnoni a Najeriya sun fito zanga-zanga a bakin majalisar dokokin Najeriya. Sun bayyana fushinsu ga yadda ake tafiya.
Sabon rikicin shugabancin da ya kunno kai a APC ya sanya tsohon Sanata , Dino Melaye, yiwa jam’iyyar mai mulki ba’a. Ya ce ta mutuwarta ya yi wuri da yawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari