Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Rochas Okorocha, ɗan takarra shugaban ƙasa a APC, ya ce Buhari akwai kwanya, zata iya yuwuwa wanda yake son ya gaje shi zai ba kowa mamaki nan gaba.
Kakakin NEF ya yi karin haske a kan dambarwar da aka shiga game da takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya ce ba su san da maganar fito da ‘Yan takara ba.
Majalisar dokokin kasar nan ta amince da kudurin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da namen cire makudan kudade domin biyan tallafin mai a nan gaba.
Birnin tarayya Abuja - Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, da mataimakinsa Sanata Kyari sun yi murabus daga majalisar dattawa.
A halin yanzu dai Sanata Onyewuchi Francis Ezenwa na jam'iyyar PDP ne ke wakiltar gundumar a zauren majalisar dokoki ta kasa. Ta ce za ta kawo ci gaba yankin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rubuta wasika ga Majalisar Dokokin Tarayya yana neman a bashi damar ya ranto kudi daga kasuwannin gida Najeriya don cike gibin da ke
Kwamaret Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki ya ayyana shiga tseren takarar kujerar Sanata mai wakiltar Edo da arewa a majalisar ƙasa.
Sanata Dino Melaye, ya ce Allah ya fada masa cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ne zai zama shugaban kasar Najeriya na gaba a 2023.
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari