Majalisar dattawan Najeriya
Ana bincike kan wasu kudi da ma’aikatu suka batar a Majalisa. Sakamakon binciken ya nuna an cire fiye da N2bn da sunan ma’aikatar shari’a, amma babu labarinsu.
Abdulrasheed Bawa ya fadawa 'Yan majalisar dattawa cewa EFCC tayi shari’a da mutane 2, 847 zuwa yanzu a shekarar nan, kuma Alkali ya zartar masu da hukunci
Wata majiyar dangi mai karfi ta bayyana cewa, Allah ya yiwa Tunde rasuwa ne a ranar Juma'a 21 ga watan Oktoba a asibitin birnin Landan ta Burtaniya a Turai.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, yace bai da niyan daukaka kara kan hukuncin kotu da ya haramta masa takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa.
Sanatar PDP ta gano matsaloli a cikin kasafin kudin shekarar 2023, tace akwai sauran aiki, irinsu Hon. Nkeiruka Onyejeocha (APC, Abia) suna da wannan ra’ayi.
Sanata Elisha Abbo ya ki yarda ya yi taya Bola Tinubu kamfe saboda ya dauko musulmi. A jiya ‘Yan jam’iyyar ta APC sun fatattaki Sanatan na Arewacin Adamawa
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya bayyana barayin danyen man fetur a matsayin manyan makiyan Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin gabatar da
An tsananta tsaro a majalisar tarayyan Najeriya kafin zuwan shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da kasafin kudin 2023 a yau Juma’a har N19.6 Tiriliyan.
Mele Kolo Kyari ya bayyana gaban kwamitin Majalisa, yace sun gano bututu mai 4km wanda aka yi shekaru tara ana satar mai ta cikinsa a yankin yankin Neja Delta.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari