Majalisar dattawan Najeriya
Hon. Toby Okechukwu ya yi martani da ya ga sunansa ya fito a wadanda za a gwabza da su a zaben 2023, yace bai san ya aka yi sunansa ya fito a ‘Yan takaran ba.
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
Sanatoci a Najeriya sun ci gaba da zaman majalisa a ranar Talata 20 ga watan Satumba, amma sun yi shuru game da batun kawo karshen zaman Shugaba kasa Buhari.
Majalisar dattawa ta umarci ‘yan sanda,jami'an DSS, da sauran hukumomin tsaro da zakulo ‘yan bindigar da suka kai wa tawagar Sanata Ifeanyi Ubah hari a Anambra.
Shugaban majalisar wakilai ta ce za ta gana shugaban kasa Muhammadu Buhari kan batun yajin aikin kungiyar malaman jami'o'i (ASUU), TheCable ta ruwaito a jiya.
Ahmad Lawan yana cikin wadanda aka ga babu sunansu a cikin wadanda za su yi takara. Wannan zai zama karon farko tun shekarar 1999 da ba zai tsaya takara ba.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo kudirin dokar da zai haramta cin fatar dabbobi da aka fi sani Ponmo a kasar saboda habaka masana'antun fata a Najeriya...
Wa'adin makwanni shida da aka dibarwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya warware matsalolin tsaron Najeriya sun shude, har yanzu abubuwa basu kankama ba dai.
Wasu ma’aikatu na MDAs sun cusa kwangilolin bogi a kasafin kudi. Shugaban ICPC, Farfesa Bolaji Owasanoye ya tona wannan asiri da ya ziyarci majalisar datttawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari