Yaran masu kudi
Za a fito da bankuna sunkutukum wanda za su rika ba matasa bashi. Sunday Dare ya shaidawa Duniya ana so gidauniyar ta zama banki ta yadda za a tallafi jama'a
An ga wani yaron da ya damalmale jikinsa da manja a wani bidiyon da jama'ar intanet suka shiga mamakin ganin yadda yaron ya shiga ciki ya zauna ya wanke jikinsa
Kamfanin Apple ya sanar da fito da jerangiyar sabbin wayoyin IPhone 14 dke da wasu abubuwa masu ban mamaki da karin amfani ga masu amfani da ita a kullum...
Wani mutumi mai karamci kuma mai kumbar susa ya bayyana a wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani inda yake ba fasnjojin jirgin sama kyautar N42k.
Haduwar manyan masu kudin Afrika, shugaban Dangote Group kuma bakar fata da yafi kowa arziki a duniya,Aliko Dangote da shugaban bankin UBA Tony Elumelu a Legas.
Duk da tsallake matakai hudu a teburin hamshakan attajirai, hamshakin mai kudin Najeriya, Aliko Dangote, ya tafka asarar kudi kimanin N10.4bn daga kudinsa.
Wani mutum mai suna King Principal ya bayyana karamcin da wasu mabarata da ya taba taimako suka masa.Principal ya bayyana cewa ya saba bawa yaran kyautan kudi d
An tura Jami’an tsaro zuwa gidan Andy Uba, sun karbe masa dukiya Sanatan ya taba cin bashin Naira Miliyan 50 daga kamfanin Oranto Petroleum Ltd, bai biya ba.
Bidiyon wani karamin yaro da ke tuka mota da kansa kamar wanda ya kai shekarun da shari’a ta gindaya ya sa mutane da dama magana a intanet a kwanan nan....
Yaran masu kudi
Samu kari