Fadar shugaban kasa
Fadat shugaban ƙasa ta yi marta in cewa miliyoyin yan Najeriya ne suka sha rana suka zaɓi shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaɓen 202l15 ba wai wani mutum ɗaya b
Za a ji yadda Olusegun Obansajo ya yi kutun-kutun, ya tabbatar da kanin abokinsa, Umaru Musa ‘Yaradua ya shugabanci Najeriya a lokacin da zai bar mulki a 2007.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa duk mai burin takara da ya gaza yanke shawara ya bi umarnin yin murabus zai samu wani da zai yanke masa ba da jimawa ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen barinsa kujerar mulki bayan kammala wa’adin da kundin tsarin mulki ta bashi.
Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkam
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun sauran musulmi a Najeriya, ya harkaci sallar idin bana a barikin Mambila da ke babban binrin tarayyar Najeriya Abuja.
Bayan dogon lokacin da aka shafe gwamnati na hana kowa zuwa yawon sallah fadar shugaban ƙasa, a bana dai shugaban ƙasa ya amince da zuwan wasu mutane ran Sallah
Gwamna Ben Ayade na Cross Riba ya ce ba tantaba shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya cancanci yabo kan yadda ya jajirce wajen samar da zaman lafiya a Najeriya.
Jim kaɗa bayan ganawa da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhqri, gwamna Ben Ayade ya ce zai nemi takarar kujerar shugaban ƙasa a babbak zaɓen 2023, zai nemi shawari.
Fadar shugaban kasa
Samu kari