Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da kiran da dattawan Arewa suka yi na cewa ya kamata Buhari ya sauka idan ba zai magance tsaro ba a kasar nan.
Farfesa Yemi, Osinbajo, mataimakin shugaban Najeriya, ya shirya cin abincin buɗe baki tare da yan majalisar dattawa na jam'iyyar APC yau Talata a Aguda House.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ko kadan ba ya tsoron tsohon gwamnan Legas, Asiwaju Bola Tinubu ko mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo.
FCT Abuja - Rahotanni sun bazu a wasu kafafen yada labarai cewa an garzaya da Shugaban kasa Muhammadu Buhari birnin Landan cikin gaggawa don sake ganin Likita.
Fadar shugaban kasa ta sake magana kan wasu daga gazawar da tsohuwar gwamnatin PDP ta yi a karkashin shugabanninta na tsawon shekaru tun shekarar 1999 a baya.
Wasu limamai, malaman addinin Islama, da shugabannin matasa a ranar Alhamis, 31 ga watan Maris sun ziyarci mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bukatar tura karin jami'an tsaro zuwa jihar Imo domin tabbatar da kawo karshen rashin tsaro a yankin na kudu maso ga
Yayin da mutane ke ta mamakin ganin shugaban ƙasa Buhari ya dawo Najeriya daga Kenya maimakon wucewa Birnin Landan, Malam Garba Shehu ya yi tsokaci kan lamarin
Yayin da ake ci gaba da fuskantar rikici a kasar Ukraine, Aisha Buhari ta mika sakonta ga shugaba Buhari a madadin 'yan Najeriya. Ta ce ya kamata a yi wa koyagw
Fadar shugaban kasa
Samu kari