Fadar shugaban kasa
Daya daga cikin y'yaya matan shugaba Muhammadu Buhari, Hanan, ta kaddamar da sabuwar gidauniyar kare hakkin mata da yara a fadar shugaban kasa, Aso Rock Villa.
Girma da Nijar take ba shugaban Najeriya, ya jawo makwabciyar ta karrama Muhammadu Buhari, a yayin da yake halartar taron AU, an nadawa titi a Niamey sunansa
Ana tuhumar Ministar kudi da shirye-shiryen kasa, Hajiya Zainab Ahmed Shamsuna, da cusa wasu makudan biliyoyi cikin kasafin kudin Najeriya na 2023 dake majalisa
Ben Akabueze yana da ra’ayin akwai bukatar ‘Yan Najeriya masu kudi sosai su rika biyan haraji da kyau, yace ya kamata Attajirai su rika ba gwamnati wani abin.
Majalissar dokokin kasa dai ta zargi tsohon shugaban amurkan da sa hannu wajen kaiwa majalissar hari, a shekarar 2020, bayan an kada shi a babban zaben kasar
Akalla ‘Yan Najeriya 8 da ke zaune a Amurka su ka samu nasara a zaben ‘Yan Majalisa da aka yi. A Georgia bakeke biyar suka yi nasara a jam'iyyar Democrat mai-ci
Shugaban Hukumar RMAFC, Mohammed Shehu yace za a kara albashin shugabanni domin albashin shugabannin irinsu NPA, NCC da Gwamnan CBN ya zarce na Muhammadu Buhari
Seoul - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara ta musamman fadar shugaban kasar Koriya ta kudu dake birnin Seoul a ranar Laraba, 26 ga watan Oktoba, 2022..
Abin da aka warewa domin tsofaffin shugabanni a kasafin kudin badi shi ne N13.80b. Tsofaffin shugabannin farar hula da na sojoji da mataimakansu za su ci fansho
Fadar shugaban kasa
Samu kari