Fadar shugaban kasa
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu yayi wa gwamnatin tarayya martani cewa nufinsa na siyan makamai ga rundunar Amotekun shine don bai wa jama'a kariya.
Mallam Garba Shehu ya karyata cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi a cire Festus Keyamo daga kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na APC.
Wani Na kusa da Shagari ya bada labarin kirkin da Sarauniya Elizabeth tayi wa Shugaban Najeriya da kuma hana a cafke tsohon Ministan Shagari, Ummaru Dikko.
Labarin da muka samu ya nuna cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana ƙofa rufe da gwamnonin cigaba na jam'iyyar APC a fadarsa dake birnin tarayya Abuja
Za a ji Yadda Janar Dambazau Ya Hakura da yi wa Jonathan Juyin-mulki da Rasuwar ‘Yar’adua. Janar Dambazau ya ki karbar shawarar kifar da Gwamnatin Jonathan.
Allah ya yi wa tsohon babban sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, CPS Duro Onabule rasuwa, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Abuja - Mahukuntar fadar shugaban kasa sun bayyana damuwarsu kan kisan da aka yi wa namun daji dake dajin fadar shugaban kasa da ke Abuja. Rahoton Sunnewsonline
Abuja - Tsohon Shugaban Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, Farfesa Chidi Odinkalu, ya bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin malalaci da.
A jiya ne wasu yan ta'adda suk yi wa sojoji kwantan bauna a Bwari, babban birnin tarayya Abuja har sojoji uku suka mutu, bayanan mutum biyu daga ciki sun fito.
Fadar shugaban kasa
Samu kari