Fadar shugaban kasa
Majalisar shari'a ta Najeria (NJC) ta amince da karin matsayin alkalai 11 daga Kotun Daukaka Kara zuwa Kotun Koli. Za a nada su da zaran Shugaba Tinubu ya sa hannu.
Gwamnati ta yi watsi da batun Mambilla a 2024, Tun a shekarar 2017 Muhammadu Buhari ya amince a kashe $5.792bn domin wannan aiki, har yau dai maganar ba tayi nisa ba
Kungiyar dattawan Arewa sun caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaron rayukan al'ummar kasar.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya diro Najeriya yayin da kallo ya koma kansa don ganin matakin da zai ɗauka kan kisan masu maulidi a Kaduna.
Kasafin kudin da gwamnatin tarayya ta shirya ya nuna abin da aka ware da sunan tafiye-tafiyen Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a shekarar badi ya zarce N15bn.
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta sanya jirginta na Falcon 900B a kasuwa kan dalar Amurka, inda take neman mutane su taya. Yan Najeriya sunyi tsokaci kan haka
Biyo bayan wani harin bam da rundunar soji ta kai kan wasu masu maulidi a Kaduna, Shugaba Tinubu ya bayar da umurnin yin bincike. Ya kuma jajantawa al'umma.
Jerin jadawalin sunayen da aka fitar, ya nuna cewa an tura wakilai 32 daga hukumar dumamar yanayi ta kasa, sai ma'aikatar muhalli mutum 34, da wasu ministoci.
Jam'iyyar HDP ta bayyana cewa kundin dokar Lis Pendens ya ayyana zaben shugaban kasar 2023 matsayin 'haramtacce' don haka Tinubu bai kamata ya zama shugaban kasa ba.
Fadar shugaban kasa
Samu kari