Fadar shugaban kasa
Labari ya zo daga Aso Rock cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Zubaida Umar a matsayin Shugabar Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Tarayya (NEMA).
A yau Najeriya na fama da miliyoyin yaran da ba su zuwa makaranta saboda haka Birgediya Janar Lawal Ja’afar Isa mai ritaya ya zama shugaban hukumar almajirai.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa akwai wasu rukunin mutane biyu da suka koma yaƙarsa saboda ya cire tallafin man fetur a Najeriya.
Kungiyar shugabannin APC ta gana da Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, sun tattauna batun matsaƙar tsaron da ta addabi ƙasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ja hankalin gwamnoni cewa lokacin siyasa ya wuce, yanzu lokaci ne da zasu haɗa karfi da karfe wajen gina Najeriya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shirya buɗe baki tare da wasu gwamnoni a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Alhamis, 14 ga watan Maris.
Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Felix Obuah, tsohon shugaban PDP da ya sauka a jihar Ribas a matsayin shugaban hukumar AMMC ta birnin Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci musulmi su yi amfani da wannan damar wajen yi wa kasar nan addu'ar samun ci gaba da tsira daga halin ƙuncin da aka shiga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya labule da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, bayan majalisar ta dakatar da Sanata Abdul Ningi.
Fadar shugaban kasa
Samu kari