Hukumar Sojin ruwa
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 6 a Kaduna, har da Mai dakin wani Soja. Saura kiris a tafi da wata karamar yarinya, amma ‘yan bindigan sun dauki mata.
Wani injiniyan ruwa mai suna Pakama da wasu abokan aikinsa biyu sun yi amfani da shafin Twitter don nuna babban kifin da suka kama a tekun da ke unguwar anchora
Najeriya ta kera jirgin ruwa mai kyau da kanta. Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai kaddamar da katafaren jirgin a cikin Disamba mai zuwa nan ba dadewa ba.
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta nesanta kanta da wasu kalamai da wata babbar jami'arta, Jamila ta gabatar a gaban kwamitin tsaro na majalisar dokokin kasar.
Edwin Clark, wani dattijon kabilar Ijaw ya caccaki gwamnatin Buhari kan yunkurin gina sansanin sojin ruwa a jihar Kano. Ya ce kamata yayi a Bayelsa ba a Kano ba
Rundunar sojin ruwa ta yi ram da wasu masu fasa kwabrin shinkafa, inda aka kama su da buhunnan haramtacciyar shinkafar waje sama da buhunna 1000 a yankin Calaba
Shugaban rundunar sojin ruwa, Awwal Zubairu-Gambo ya yaba wa gwamna Abdullahi Ganduje bisa bayar da filin da za a gina sansanin sojin ruwa a jihar ta Kano.
Gwamnatin tarayya ta sake rattaba hannu da sojojin kasar Rasha domin dakile ta'addanci a kasar. Wannan na zuwa ne bayan shekaru 20 na karewar yarjejeniyar farko
Gwamnatin tarayya ta sanar da tura Janar Tukur Burutai zuwa jamhuriyar Benin, an kuma sanar da kasashen da aka tura sauran shugabannin hafsoshin tsaron kasar.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari