NLC
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya caccaki zanga-zangar da NLC ta yi, inda ya ce ba zai yiwu ƙungiyar ta fara yaƙi da gwamnatin watanni tara kacal ba.
NLC ta ce an yi mata barazana iri-iri domin a yi watsi da gama-garin zanga-zangar da ta gudanar. Kwamred Joe Ajaero ya ce kungiyar NLC ba za ta ja da baya ba.
Kwamred Ademola-Benco ya yanke kudin da yake so ma'aikata su tashi da shi a duk wata. NLC ta ce babu ja da baya a maganar biyan N1m ya zama mafi karancin albashi.
Kungiyar NLC ta bada wasu shawarwari da bukatu da ‘yan kwadago da sauran takwarorinta su ka dakatar da zanga-zangar lumunar gama-garin da aka shirya.
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya nuna takaicinsa kan matakin da kungiyar kwadago ta kasa ta dauka na dakatar da zanga-zangar da fara.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta sanar da dakatar da zanga-zangar kwanaki biyu a fadin kasar wadda ta fara a ranar Talata. An bayyana babban dalilin dakatarwar.
Shugaban kungiyar kwadago na ƙasa, Joe Ajaero, ya bayyana cewa yunwar da ake ciki ce asalin abinda ya sa suka fito zanga-zanga ta kwanaki biyu a ƙasar nan.
Tawagar rundunar yaki da ta'addanci karkashin jagorancin kwamishinan 'yan sanda ta dakatar da zanga-zangar kungiyar kwadago ta Najeriya NLC a jihar Borno.
Kanawa sun bayar da hadin kai sosai yayin da kungiyar kwadago ta fara zanga-zanga saboda tsadar rayuwa a ranar Talata, 27 ga watan Fabrairu. Sun fito tituna.
NLC
Samu kari