Labaran tattalin arzikin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa aiki ya yi nisa wajen fara rabon hatsi tan 42,000 kamar yadda Shugaba Bola Tinubu ya yi alƙawari a cikin wannan makon.
Babban bankin Najeriya ya kuduri aniyar dakile hauhawar farashin kayayyaki, kuma zai cire wasu makudan kudi kimanin naira tiriliyan 5 daga bankunan kasar.
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya fitar da jerin kasashe 10 mafi arziki a Afirka da aka shiga shekarar 2024 tare da fitar da Najeriya daga jerin.
Jama’an gari sun sace abinci da aka tarwatsa wurin ajiyan kaya a birnin Abuja. Bisa dukkan alamu jami’an tsaro ba su ankara da wuri ba ko kuwa ba a iya kai dauki ba.
Najeriya ta shiga jerin kasashe ma fi annashuwa da jin dadi a Afrika, kuma ita ce ta 8 a jerin kasashe ma fi rayuwa cikin farin ciki da jin dadi a Afrika.
'Yan kabilar Igbo a jihar Kwara sun bayyana kukansu kan yadda aka kakaba musu haraji a kasuwa, lamarin da ya jawo suka yi zanga-zanga a jihar ta Kwara.
Babban bankin ƙasa (CBN) ya sake ɗaukar mataki kan ƴan canji, a wannan karon ya soke lasisin mutum 4,173 bisa abinda ya kira rashin bin ƙa'idojin kasuwar canji.
Ya danganta da bankin ku, akwai hanyoyi daban-daban na haɗa NIN, BVN da asusun ku. A nan, Legit.ng ta yi muku bayani kan matakai masu sauki da zaku bi.
Fursunoni a gidan gyara halin Jos, babban birnin jihar Filayo, sun nuna turjiya. Sun gudanar da zanga-zanga yayin da ake fama da tsadar rayuwa a Najeriya.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari