Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da damuwar bashin da ake bin Najeriya da yadda 'yan Najeriya ke damun kansu a kai.
Burin budurwa mai shekaru 27, Mbagwu Amarachi Chilaka ya cika bayan da ta kammala digirinta a jami'ar jiha ta Imo bayan shafe shekaru tana neman gurbin jami'a.
Wani bidiyon dan Najeriya da ya tada zaman lafiyan banki ya yadu a kafar sada zumunta, an ga lokacin da yake bayyana bacin ransa game da abin da aka yi masa.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ba da umarnin a gwama fannin koyarda sana'o'i da Tsangayoyin almajirai 2,775 da makarantun Islamiyya 451 a jiharsa
Daruruwan masu zanga-zanga ne suka mamaye sakateriyal jam'iyyar APC a ranar Talata, inda suke neman a tsige shugaban jam'iyyar na FCT wato Abdulmalik Usman.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana kaduwa da damuwa game da abubuwan dake faruwa na rikici tsakanin jami'iyyun siyasa a fadin kasar nan baki daya.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya siffanta Najeriya a matsayin kasar dake da arzikin man fetur amma babu kudin shiga, inda ya bayyana kaduwa da halin
Jami'ar Ibadan (UI) da jami'ar Legas (UNILAG) ne a saman jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya, inda dalibai za su iya karanta ilimin likitanci da sanin ilimi.
Jami'ar Ibadan (UI) ta fito daga jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya ga duk wanda ke son karanta fannin shari'a a kasar nan, a cewar rahoton Times Higher
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari