Labaran tattalin arzikin Najeriya
Jam'iyyar APC ta kirkiri manhaja, ta kaddamar da ita don tarawa Tinubu da Shettima tallafin kudi daga 'yan Najeriya gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa kadan.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, jam'iyyar PDP ce ta jefa 'yan Najeriya miliyan 133 cikin bakin talauci yayin da ta mulki kasar nan na tsawon shekaru 16 cif.
A shekarar nan dan Najeriya kuma haifafen jihar Kano ya samu zunzurutun ribar kudaden da suka kai shi babban matsayi a duniya. Zai tsallaka zuwa mataki Dangote.
Ministocin Buhari biyu sun kare da fada kan kara kudi a cikin kasafin kudin 2023 ga ma'aikatar jin kai da walwala ta kasa. Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakani.
Majalsar dattawa ta gano wata badakala da aka yi a karkashin ma'aikatar kwadago ta Najeriya. An ce ana zargin kashe kudin da ya kai N208 ba inda ya dace ba.
Wata kyanwa mai shekaru 27 a duniya ta shiga kundin tarihin Guinness saboda jmawar da ta yi a duniya. An bayyana adadin hannayen da ta zauna a wurinsu duka.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta bayyana jerin kayayyaki da aka haramta fitar da su daga Najeriya zuwa wasu kasashen na ketare saboda wasu dalilai na kasa.
Wani matashin dan Najeriya ya birge mutane bayan an gan shi a bidiyo ya loda wa baro kayan waya da ya ke sayarwa tamkar wani babban kanti, yace halas ya ke nema
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari