Labaran tattalin arzikin Najeriya
An yi bayanin abin da ya sa aka canza manyan takardun kudin Najeriya. Muhammadu Buhari yace ‘yan damfara ba za su iya buga jabun kudin da aka fito da su ba.
Dan majalisa kuma mamban PDP ya ba 'yan Najeriya shawarin yiwuwar zaban Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce tabbas Tinubu ba zai ba 'yan kasar nan kunya ba.
Wani minista daga cikin jiga-jigan da ke zagaye da Buhari ya bayyana kadan daga alheran da yake gani tattare da mulkin Buhari. Ya ce Buhari ya kawo sauyi tsaro.
Wata matashiya 'yar Najeriya ta ba da mamaki yayin da ta bayyana kadan daga abin da take ji a ranta game da abokiyar zama a gidan aure musamman kan kishiya.
An sake titsiye tsohon gwamnan Kaduna da wnai minista a gaban kotu bisa zarginsu da aikata rashawa. An gurfanar dasu a baya, amma aka ba da belinsu a jihar.
Dan takarar shugaban kasa na APC ya ce tabbas akwai yunwa a mulkin Buhari, amma shugaban ya daura Najeriya a turbar ci gaba mai amfani a nan gaba kadan kluwa.
Wasu hotuna sun nuna samfurin danyen man fetur da aka fara hakowa na farko a Arewacin Nasjeriya. An sha yada cece-kuce kan yadda Arewa bata arzikin man fetur.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da mahakar man fetur ta farko da aka gina a Najeriya. Tuni dai aka fara aikin hako man, an kuma cire samfurinsa.
Yayin da a Najeriya muke siyan tsintsiya araha, turawa fa suna shan wahalan neman irin wannan tsintsiya. Akalla ana siyar da tsintsiya guda daya a farashin 11K.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari