Hukumar Jin dadin yan sanda
Rundunar ‘yan sanda a ranar Alhamis ta ce ta kama wasu bama-bamai a cikin wata mota kirar Mercedes Benz da ke kan hanyar Chiranchi a unguwar Dorayi ta Kano.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis a Maiduguri, ya bayyana cewa gwamnati ta ware gidaje 259 tare da sakin N110m ga rundunar ‘yan sandan.
Ministan harkokin yan sanda, Maigari Dingyadi ya bayyana cewa sai da tsohon shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya yi ritaya kafin aka kara masa girma zuwa mukamin AIG.
Wani matukin Keke Napep Dayyabu Anwalu, ya zama miloniya dare guda. Wannan ya biyo bayan nasarar da ya samu a babban kotun tarayya kan hukumar ladabtar da yan.
Hukumar Kula da Walwalan Yan Sanda, PSC, ta biya wani mai sana'ar adaidaita sahu a Jihar Kano, Dayyabu Auwalu, diyyar Naira miliyan 3. Daily Trust ta rahoto cew
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wani jami'in da aka gano yana shan taba a bainar jama'a. An kamo shi ne bayan da 'yan twitter suka mika hotonsa ga hukuma.
Wani dan sanda da aka kama yana busa taba a bainar jama'a, zai iya shiga cikin babbar matsala idan har abin da 'yan sandan Najeriya ke fada ya zama gaskiya.
Shugaban yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya sallami yan sanda Tara da aka gano sun yi faɗi tashin kulla makircin shiga yajim aiki a hukumar kan albashi.
Sifeta Janar na ‘yan sanda, IGP, Usman Alkali Baba a ranar Laraba ya roki ‘yan sandan kasar nan akan cewa kada su tafi yajin aikin da suke shirin tafiya, Nigeri
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari