Hukumar Jin dadin yan sanda
Mataimakin kwamishinan yan sanda shiga rikici da tuhume tuhume da dama tun farkon fara alaƙanta shi da aika laifuka a shekarar da ta gabata, mun haɗa muku wasu.
Hukumar kula da jin daɗin yan snadan ƙasar nan ta bakin shugabanta tace ta dakatar da duk wani shirin ɗaukar mataki ka Abba Kyari har sai an kammala bincike.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sanar da fara tantance daukar sabbin jami'ar ta 2021 da za'a dauka 10,000. A cewar hukumar, mutane 127,491 ne suka cike fom din.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwa mai muhimmanci game da adadin wadanda suka cike fom din neman aikin da kuma ranakun fara tantace wadanda zaa
Jami'an rundunar yan sanda reshen jigar Katsina sun fatattaki yan bindiga yayin da suka yi yunkurin aikata mummunan nufinsu kan mutanen garin Faɗimawa a Kurfi.
Ma'aikatan Hukumar Kula da Walwalar Yan Sanda, PSC sun garkame ofishin hukumar da ke Abuja bisa samun rahoton hukumar na fara daukar kananun ma’aikata guda 10,0
Kamar ko wanne aiki a duniyar nan, akwai mutane iri biyu, masu kirki da akasin hakan. Sai dai ga ko wanne aiki, akwai abubuwa munana da wasu su ke yi wanda su k
Wasu 'yan sanda sun burge matafiya yayin da suke ba da kyautar kudi ga masu wucewa da motoci. Lamari ne mai ban mamaki da ba a saba gani ba a duniyar nan..
Gwamnatin tarayya ta amince da karin albashi ga jami'an 'yan sandan Najeriya. Wannan na fitowa ne daga bakin ministan ayyukan 'yan sanda, Muhammad Dingyadi.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari