Hukumar Jin dadin yan sanda
Wani jami'in dan sanda ya jawo rikici bayan da ya kashe wata mata da aka ce lauya ce, kuma tana da juna biyu da aka kashe a jihar Legas. IGP ya nemi a dakatar.
An gurfanar da dalibin nan Aminu Adamu Muhammad da ake zargi da bata sunan Aisha Buhari a gaban kuliya, yanzu mun samu labarin yadda aka kamo shi tun farko.
Wasu miyagun da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kai farmaki kan motar banki dankare da kudi a Ufoma ta jihar Anambra inda suka yi arangama da ‘yan sanda.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Baba Usman ya amince da sauyawa kwamishinonin ‘yan sanda 8 wurin aiki. Jihohin da ya shafa akwai Kano, Bauchi.
IGP na Yan Sandan Najeriya ya bada umurnin a raba wa jami'an rundunar rigar kariya daga harsashi, kwalkwali, barkonon tsohuwa da wasu kaya gabanin zaben 2023.
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta bayyana yadda ta damko wani ‘dan sanda da ake zargi da bindige abokin aikinsa har lahira sakamakon hargitsin da ya hada su.
Kakakin rundunar yan sandan Najeriya, Olumuyiwa Adejobi, ya bayyana cewa idan da jami’in dan sanda zai mari wani dan farin hula, mai shi bai da damar ramawa.
Majiyoyi sun ce a taron shugabannin PSC da aka yi ranar Laraba, an bukaci Smith da yayi murabus kuma ya mika ragamar hukumar hannun mai shari’a Clara Ogunbiyi.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari