Hukumar yan sandan NAjeriya
Yayin da ake ci gaba da jin rikicin dake faruwa da Abba Kyari na zargin cin hanci a hannun Hushpuppi kan wata harkalla, lauya ya ce akwai bukatar mika shi ga FB
Kwanaki uku bayan da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta dakatar da shi, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP), Abba Kyari ya bayyana gaban kwamiti.
'Yan sandan jihar Delta sun kama miji da mata kan yin garkuwa da yarsu mai shekaru 21, Stephanie Solomon Oghenevoke kamar yadda The Punch ta ruwaito. iyayen sun
CP Wakili ya magantu bayan da aka dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda biyo bayan zargin karbar cin hanci daga hannun wani dan damfara mai suna Hushpuppi.
Matasan Arewa sun yi kakkausan martani kan zargin da kotun Amurka ta yi kan jami'in dan sanda Abba Kyari na cewa ya hada hannu da Hushpuppi ya karbi cin hanci.
Sufeto janar na 'yan sanda ya nemi a gaggauta dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda nan take saboda samun damar ci gaba da bincike kan zargin da ake masa.
A cewar Hukumar ‘Yan Sanda (PSC) a ranar Juma’a, 30 ga Yuli, DCP Abba Kyari na iya fuskantar mummunar makoma kamar rage mukami, ko kora, ko gurfanar da shi.
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo sun yi nasarar kame wani mutum dauke da manyan abubuwan aikata laifi, kuma binciken kwakwaf da bayanan sirri sun tabbarar bokane
IGP na 'yan sanda ya tura wasu manyan jami'ai a matsayin mataimakan sufeto-janar na rundunar 'yan sanda zuwa wasu sassan Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan nadi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari