Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wani yankin jihar Katsina. Sun hallaka wani mutum tare da wawashe shagon cajin wayoyi. Sun yi arangama da 'yan sanda a yankin.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu bata-gari da suka sace wani mutum, kuma suka hallaka shi bayan karbar kudin fansa. An gano abubuwa da dama daga hannunsu.
A ranar Laraba da ta gabata ne sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, ya bayyana gaban kwamitin kula da aikin hukumar yan sanda na majalisar wakilai.
Dubun wata tawagar masu garkuwa da mutane a jihar Abia ya cika, inda rundunar yan sanda ta samu nasarar cafke su a wurare daban-daban tare da ƙwato makamai.
Majalisar dattawan kasar ta amince da sakin makudan kudi har N74,773,601,916.30 a matsayin kasafin kudin 2021 na asusun lamunin rundunar ‘Yan Sandan Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Akwa Ibom ta bada umarnin kama wani dan sanda a kan zarginsa da ake da karbar kudi hannun mutane tare da bukatar kwanciya da wadanda.
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Ekiti, sun samu nasarar cafke wasu ɗalibai 10 da ake zargin cewa suna da hannu a yin garkuwa da wani abokin karatun su.
Wani dan sanda mai mukamin Sajan dake aiki a Gujba, jihar Yobe, ya zargi hukumomi da nuna musu halin ko in kula.A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumunta.
Yayin wata ziyarar aiki da sufeta janar na yan sandan kasar nan, Usman Alkali Baba, Ya kai jihar Plateau, gwamanan jihar ya gargadi yan sanda kan yan bindiga
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari