Hukumar yan sandan NAjeriya
‘Yan sandan yankin Akwa-Ibom sun samu nasarar damkar wasu ‘yan kasar waje 2 da abubuwa masu fashewa kamar yadda ya zo a rahoton Channels TV. Kakakin rundunar ya
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun afka wurin taro sun harbe sarakuna biyu har lahira sun kuma raunata wasu da dama a jihar Imo kamar yadda yan s
Wasu 'yan bindiga sun je coci, sun hallaka wani mutum da ke bauta a ciki. A halin yanzu ana ci gaba da bincike don tabbatar da an gano wadanda suka yi aika-aika
Wasu ‘yan bindiga sun kai mamaya wajen taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ogun wanda ke gudana a wani dakin taro na fadar Oba Adedotun.
Yan sandan Enugu sun kama wani mutum mai shekaru 60, Ikechukwu, saboda kashe dansa a garin Ogbozinne-Ndiagu Akpugo a karamar hukumar Nkanu West na jihar a rana
'Yan sanda a jihar Ondo sun yi nasarar cafke wasu dodanni biyu kan yi wa mazauna unguwar Melege a karamar hukumar Owo ta jihar fashi. An kama dodannin biyu da a
'Yan sandan jihar Ondo a ranar Talata ta tabbatar da kama wani mutum wanda ake zargin ya bude wa baki wuta a wani alibidi da aka yi a Oba Akoko da ke karamar hu
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami’an 'yan sanda na yankin Kolo, karamar hukumar Ogbia ta jihar Bayelsa, inda suka harbi daya daga cikin 'yan sandan.
Rundunar 'yan sanda ta ashwarci 'yan Najeriya da su ba 'yan bindiga hadin kai yayin da aka kama su. A cewar 'yan sanda, hakan ne zai hana 'yan bindigan su cuce
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari