Hukumar yan sandan NAjeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana jajantawarsa ga mutanen da suka yi kokari wajen ganin an kamo mutumin da ya sace daliba sannan ya yi mata kisan gilla.
Abdulmalik Mohammed Tanko, mai makarantar Noble Kids da ke Kwana a Kano ya kai wa iyayen Hanifa Abubakar, dalibar makarantarsa mai shekaru 5, ziyara bayan batan
Ganduje ya kara da cewa gwamnati na tuntubar iyayen yarinyar inda za ta ci gaba da alaka dasu har sai an tabbatar da adalci a batun don ya zama izina ga wasu.
Mahaifiyar wata yarinya 'yar shekara biyar da aka yiwa kisan gilla ta farmaki makashin diyarta a bakin hukumar 'yan sanda nan take da ta hango shi. An yi rikici
Wasu tsagerun masu kwarmatawa yan ta'addan yan bindiga bayanai sun shiga hannu a wani ƙauye dake Abuja, eanda ya haɗa iyaka da jihar Neja a Arewa ta tsakiya.
Shugaban makarantar da ya kashe dalibarsa mai shekaru biyar ya magantu da manema labarai, ya bayyana yadda ya sayi guba ya zuba wa yarinyar a abinci ta ci ta mu
Mammalakin makarantar Noble Kids School dake jihar Kano ya shiga komar yan sanda kan laifin garkuwa da kashe dalibar makarantarsa, Hanifa Abubakar yar shekara 5
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta yanke shawara kaddamar da bincike kan lamarin makamai 178,459 da suka yi batan dabo a ma'ajiyar hukumar yan sandan Najeriya
Rundunar yan sanda reshen jihar Kwara ta musanta rahoton cewa, shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya kafa sansani a wani dajin Kwara bayan tserewa daga Zamfara
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari