Hukumar yan sandan NAjeriya
Legas - Wani mataimakin sufritandan yan sanda, Eyitere Joseph, ya shiga hannun hukuma kan laifin kwace N50,000 hannun wanda matashi dan bautan kasa a Legas.
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), Segun Oni, hari a karamar hukumar Efon
Shugaban yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya sallami yan sanda Tara da aka gano sun yi faɗi tashin kulla makircin shiga yajim aiki a hukumar kan albashi.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta yi ram da wani magidanci mai shekaru 40 a duniya bayan ta kama shi da bindiga kirar AK-47 da kuma harsasai,shanu da tumaki.
Rundunar sintiri ta sama ta rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aikin sintiri da sa ido a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin dakile harin 'yan bindiga.
Kakakin rundunar ‘yan sandan Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa ya bayyana cewa an kwato fiye da katunan ATM guda 15 daga hannun Juliet da ake zargi da damfarar.
Jami’an rundunar Rapid Response Squad, RRS, ta ‘yan sandan Najeriya sun kama wata motar bas dauke da miyagun kwayoyin N10m a unguwar Mile 2 da ke jihar Legas.
Sifetan dan sanda mai shekaru 47 a duniya ya sheka lahira yana tsaka da saduwa da wata bazawara a wani otal da ke Ibadan, an zargi ya she maganin karin kuzari.
Wasu masu garkuwa da mutane su hudu da ke adabar mazauna jihohin Jigawa da Kano sun mika kansu ga yan sanda, a cewar yan sandan Jihar Jigawa. Kakakin yan sandan
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari