Hukumar yan sandan NAjeriya
Hukumar Kwastam, NCS, reshen Jihar Katsina ta kama buhunan aya, shinkafar kasar waje da motocci da wasu kayayyakin da kudinsu ya kai N42.793m, Daily Trust ta ra
‘Yan fashi da makamai sun ka farmaki gidan shugaban cibiyar habaka al’umma da muhalli, HEDA, Olanrewaju Suraju inda suka sace wata mota kirar Toyoto Corolla 201
Jami'an tsaro sun bakaɗo yunƙurin kai farmaki matatar man fetur na Dangote,Lekki Free Trade Zone cikin jihar Legas.Kakakin rundumar ƴan sandan jihar Legas yace.
Sifeta Janar da rundunar yan sandan ƙasar nan tare da Hafsan rundunar sojijin ƙasa suna kan hanyar xuwa duba wurin da yan bindiga suka ɗana a bin fashewa Jiya.
DCP Kyari da wasu mutane shida na fuskantar tuhumar safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA ta Najeriya, inda suke gaban kotun bisa wannan zargi na barna.
Ya zuwa yanzu dai ana ci gaba da kai ruwa rana kan batun Abba Kyari da zargin da ake masa tare da wasu jami'ai kan kulla harkallar miyagun kwayoyi da dai sauran
Yan sanda a Jihar Kano a daren ranar Lahadi sun kai samame gidan tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa da sauraron korafin mutane, PCACC, Muhuyi Rimingado, Da
Rundunar yan sandan Jihar Zamfara ta ce ta kama daya cikin kwamandojin hatsabibin shugaban yan bindiga Bello Turji, Abdullahi Umar da aka fi sani da 'Sangamere'
Wani mai goyon bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya yanke jiki ya fari a yayin taron gangamin jam'iyyar da aka yi ranar Asabar. Magoyin bayan jam'
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari