Hukumar yan sandan NAjeriya
Hukumar yan sanda ta ce haɗin guiwar jami'an tsaro na yan sanda da sojoji sun fatattaki yan ta'adda a kan hanyar Kaduna-Abuja, sun aika wani barzahu nan take.
Babbar Kotun Jihar Jigawa mai zamanta ta a Dutse, babban birnin jihar ta yanke wa wasu masu garkuwa da mutane uku hukuncin daurin shekaru 28 da watanni biyar a
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Limamin cocin Anglican na Jebba da ke jihar Kwara, Rt. Rev. Aderogba, matar sa da kuma direban sa a ranar Lahadi.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Adamawa ta kama mafarauta uku da wasu kan hadin baki don garkuwa da mutane a kananan hukumomin Girei da Fufore a jiha
Tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi, a jihar Anambra.
Mutane da dama sun raunana a ranar Asabar bayan fada ya barke tsakanin ‘yan kasuwa Inyamurai da Hausawa sabuwar kasuwar Benin da ke Benin, birnin Jihar Edo.
Mafarauta sun harbe wata mata Uzarai Muda da danta Klandang Musa, mazauna yankin Bitikaya da ke karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa kan zarginsu da maita.
A ranar 28 ga watan Maris ne wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai hari gidan tsohon kwamishinan kidaya da kasa, NPC, Zakari Umaru Kigbu, suka k
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban matasa, sun haɗa da wasu motocin da suka kai darajar Miliyan N50k a sakatariyar Ihiala, jihar Anambra.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari