Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani limamin Katolika mai suna Rev Fr. Osia a garin Ikabigbo da ke karamar hukumar Etsako ta yamma na jihar Edo a safiyar Lahadi.
an bindiga sun harbe yan bijilante biyar har lahira da wani mafarauci daya a wani harin kwantar bauna da suka kai musu a dajin Lafiya-Kpada-Duma a Jihar Niger.
Rundunar Yan Sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta karrama wani jami'inta mai mukamin Constable, Nura Mande, wanda ya tsinci dalla 800 ya kuma mayarwa mai shi
Jami'an yan sandan Najeriya da hadin gwiwar yan sandan kasa da kasa ta Interpol sun yi nasarar kwato wasu motocci da aka sace daga Najeriya a Jamhuriyar Nijar.
'Yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari tare da kone ofishin 'yan sanda, shaguna da gidaje uku a kauyen Zugu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara.
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin yan sanda a yankin karamar hukumar Ukehi jihar Kogi, sun kashe Insufekta a harin wanda suka yi amfani da abubuwan fashewa.
A jiya ne labari ya karade kasar nan kan batun kame wani tsohon sanatan Najeriya, wanda aka damke a Burtaniya bisa zargin safarar sassan jikin dan adam da matar
Wasu miyagun yan bindiga sun yi awon gaba da babban jami'in yan sanda a jihar Nasarawa yayin da yake zagaye, sun nemi iyalansa su tattara musu miliyan N5m.
Jami'an yan sanda reshen jihar Zamfara sun ceto wasu mutane 14 a yayin wani aiki da suka gudanar a dajin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari