Hukumar yan sandan NAjeriya
'Yan sandan kasa da kasa hukumarar 'yan sanda ce da tafi kowacce girma a duniya tare da mambobi 190 - na kasashen da ke hada kai wajen magancewa gami da kawo.
Wasu tsageun yan bindiga sun yi awon gaba da Magajin Garin Zura, wani ƙauye a karamar hukumar Toto ta jihar Bauchi kwanaki biyar kacan bayan kashe mutum hudu.
Allah ya yi wa Dr. Ahmad Garba Yakasai, manajan daraktan Cibiyar Gudanarwa ta Kiwon Lafiya ta 'Yan sandan Najeriya, rasuwa. Ya rasu ne sakamakon hatsarin mota.
Fasinjoji goma sha takwas a wata motar bus sun kone kurmus a wani hatsarin sassafe da ya wakana a Gidan Kwano hanyar Minna-Bida a karamar hukumar Bosso, Neja.
Wasu fusatattun matasa, a ranar Asabar sun kona wani da ake zargin barawo ne a Bayelsa, babban birnin jihar. Lamarin ya faru ne a kusa da Customs Road Junction
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari wani kauye dake ƙaramar hukumar da gwamnan Bauchi ya fito, Alkaleri, sun yi kokarin sace mutane amma matasa suka tarbe su
Wasu jami'an rundunar yan sandan Najeriya wanda aka tura su samar da tsaro a zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar 18 ga watan Yuni a Jihar Ekiti sun gabatar d
A ranar Talatar da ta gabata, Ameerah Sufiyan ta fito shafin Twitter tana cewa an yi garkuwa da su. Bayan kwana uku, bincike na nuna babu gaskiya a labarin ta.
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce masu daukar doka a hannunsu, rike makamai ba bisa ka’ida ba da kuma cin gajiyar rashin tsoro za su fuskanci hukun
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari