Hukumar yan sandan NAjeriya
Bayanai sun bayyana kan yadda hukumar sojin Najeriya taki hukunta Sojoji goma (10) da binciken ya nuna sun kashe jami'an sanda don tsiratar da wani dan bindiga.
Wasu tsageru da ake kyautata zaton yan bindiga ke sun tare ɗan sanda mai matsayin Insufecta, sun harbe shi har Lahira a jihar Legas jiya Laraba da yammaci.
Jami'an tsaro dauke da bindigu da aka zargin yan sanda ne, a safiyar ranar Alhamis sun mamaye sakatariyar jam'iyyar NNPP da ke Maiduguri, Jihar Borno kwanaki ka
Abuja - Gamayyar ma'aikatan hukumar kula da yan sanda PSC ta sanar da tafiya yajin aiki ga shugabanta bisa saba alkawuran da akayiwa ma'aikatan hukumar a baya
An rahoto cewa wasu yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Laraba kuma suka sace matafiya da a yanzu ba a tantance adadinsu ba. Wani shaidan gan
Sama da wata ɗaya kenan bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, amma wasu jami'an yan sanda sun koka kan rashin biyan su hakkokin su na ba da tsaro a zaɓen.
Hukumar yan sandan Najeriya na shirin baiwa matasa majiya karfi 3000 horo na musamman don su taimakawa jami'anta wajen tabbatar da tsaro a jihar Kastina...
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai da ke arewacin Najeriya ta ce ɗakarunta sun yi nasarar kama masu garkuwa 18 da haɗin kan mutanen gari ranar Lahadi.
An kama wani daliba da ya kammala karatun digiri a bangaren karatun injiniya kan satar injin mota kirar Toyota Hilux mallakar Jami'ar Calabar. Wanda aka zargin
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari