Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara sun yi nasarar kama wani mai suna Isiyaku Babangida, kasurgumin dan bindiga da ake nema ruwa a jallo.
A kalla yara uku ne suka rasu a yayin da wani gini ya rufta a ranar Alhamis a karamar hukumar Dutse bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya, in ji yan sanda.
Yan sanda a Jihar Kwara sun kama wani Hassan Ibrahim kan kashe mahaifinsa dan shekara 90, Sabi Ibrahim, don karbe katinsa na ATM na cire kudi a banki. Kakakin
Yan Bindiga a ranar Laraba sun tare ayarin motocci da ke dauke da gawa zuwa garin Isuikwuato a Jihar Abia. Lamarin, a cewar wani majiya daga iyalin, ya faru n
Mai magana da yawun rundunar 'yan sanda reshen jihar Enugu, Danile Ndukwe, ya tabbatar da mutuwar jami'an yan sanda uku bayan musayar wuta da 'yan bindiga.
A kalla mutane bakwai ne suka jikkata bayan wani gini da ba a kammala ba mai hawa biyar ya rufta a safiyar ranar Alhamis, rahoton Nigerian Tribune. Ginin da ya
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Yaba a Legas ya bada umurnin a tsare wani Damilola Areje, a gidan yari kan satar mota, har sai ya cika ka'idojin beli.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya a Osun sun gudanar da zanga-zanga a kan rashin biyansu albashi tsawon watanni 18. Sun ce yan achaba sun kwace matansu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari