Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahoton da muke samu daga jaridar Daily Trust ya ce, wasu tsagerun 'yan bindiga sun tare hanyar Birnin Gwari zuwa Funtua a karamar hukumar Birnin Gwari, Kaduna.
Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun toshe hanyar Birnin-Gwari zuwa Funtua, a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sun kashe mutum 2.
DCP Abba Kyari, ya karyata batun mallakar kadarori 14 da ake zargin gwamnatin tarayya ta bankado. Ya ce tuni mamalakan wadannan kadarori suka shigar da kara.
Iyalan DPO na 'yan sanda, wanda ya faɗa hannun 'yan ta'adda a kan hanyar zuwa wurin aiki a Birnin Gwari, Kaduna, sun bayyana halin da ɗan uwan su ke ciki .
A ranar Litinin ne wata kotun Dei-Dei dake Abuja, ta yanke wa wani matashi mai shekaru 21, Joshua Geoffrey, hukuncin daurin shekaru uku a magarkama, bayan kama.
Wata matashiyar budurwa ta bayar da labarin yadda wani abokinta da ke tashe kudi da fake da sana'ar shinkafa wajen tara kazamin kudi, garkuwa da mutane yake yi.
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Alkali Baba, ya yi tsokaci game da faruwar zaben, inda yace sam babu wata barazana
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna tace ta damke wasu mutum uku a Maraban Jos da Rigachikun a Igabi ta jihar kan zarginsu da kai wa 'yan bindiga bayanan sirri.
Gwarazan jami'an 'yan sanda sun nuna jajircewa da sanin makamar aiki yayin da suka kubutar da ɗan takarar majalisar jiha daga hannun yan ta'adda da daren Asabar
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari