Hukumar yan sandan NAjeriya
An gurfanar da dalibin nan Aminu Adamu Muhammad da ake zargi da bata sunan Aisha Buhari a gaban kuliya, yanzu mun samu labarin yadda aka kamo shi tun farko.
John Obeta, wani matashi dan shekara 27 dan asalin jihar Enugu, wanda ake zargi da kashe budurwarsa mai suna idowu Buhari ya ce kudinsa ne aka tura asusunta.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kuros Riba ta tabbatar da faruwar rikicin 'yan kungiyar asiri a jami'ar jihar har mutum ɗaya ya jikkata, tace ana kan bincike.
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar kama wani mutum dan shekaru 53 wanda ya kware wurin kera wa yan bindiga da sauran batagari rigar sulke na kare harsashi
An kama tsohon karamin ministan labarai, Ikrah Bilbis tare da wasu mutane kan zargin farfasa kayayyaki mallakin jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki.
shugaban hukumar ko rundunar yan sandan nigeria usman alkali baba ya magantu kan hukuncin da wata kotu ta yanke masa na tissa keyarsa zuwa gidan dan kande.
Al’ummar yankin Danmusa da ke jihar Katsina sun shiga unguwannin don zanga-zanga a kan harin yan bindiga da yayi sanadiyar mutuwar mahaifiyar DPO da kaninsa
wata kotun tarayyace a abuja ta sanar da hukuncin a yau tana mai zargin shugaban hukumar yan sanda kan kin bin umarnin kotun bisa zargin take hukunchin nata
Ana zargin Jami'an tsaron SSS sun tasa keyar Aminu har fadar shugaban kasa, gaban Aisha Buhari inda suka rika jibgarsa, 'yan sanda sun ce sam babu ruwansu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari