Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sandan Najeriya a Jihar Plateau ta ce ta kama wani matashi Ashiru Ibrahim dan shekara 22 mazaunin Angwan Rogo da ake zargi da garkuwa da wani yaro.
Gwamnatin Buhari ta bayyana adadin kudaden da ta kashe wajen gyara da gina ofisohin 'yan sanda a fadin kasar nan. Ya bayyana hakan ne, ta bakin ministansa.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kona gidaje mallakar Pascal Agbodike, mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar da kuma gidan wani babban basarake.
Jami'an tsaro a jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 26, Adeyemi Babatunde, saboda halaka Obafunsho Ismail, dan shekara 46 ta hanyar take shi da mota.
Hukumar DSS ta bayyana cewa, ta kama wadanda ke kitsa hanyoyin da ake kai hare-hare kan hedkwatar hukumar INEC, ta zabe mai zaman kanta a jihar Imo a Kudu.
Hukumar 'yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi ta yi rashin dakarunta biyu yayin da wasu tsageru suka yi kwantan bauna, suka farmaki tawagar yan sanda a Kogi.
matar wani dan majalissar zata shafe wasu lokuta a gidan kaso sabida wani laifi da ta aikata wanda kotun ta tabattar da kamata da shi kuma ta umarci a kaita can
Wata Kotun majirtire a jihar Ondo tace ta kama Danladi mai gadi a Apex Group of School, Akure da aikata laifin sata a makarantae ,ta tura shi gidan gyaran hali.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta ceto wasu mutane 3 da aka sace. Ta yi amfani da dabara wajen kwace binduga AK47 tare da ceto mutane har uku a hannunsu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari