Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani bawan Allah ya riga mu gidan gaskiya bayan ya yanke jiki ya fadi matacce sakamakon rikici da suka yi da wani ma'aikacin kanti kan wurin fakin din mota.
Wani basaraken gargajiya a yankin birnin tarayya Abuja, HRH, Alhaji Hassan Shamdozhi, ya bayyana yadda ake cikin bayan sace matarsa ɗa yayansa kusan wata 1.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kano ta sake kama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Dala na NNPP, Sani Madakin Gini, bisa zargin mallakar bindiga ba lasisi.
'Yan bindiga sun kai wani hari a wani ofishin ƴan sanda a jihar Abia, inda suka yi awon gaba da makamai, bayan sun fatattaki jami'an dake bakin aiki a lokacin.
Likitocin babban asibitin Ilorin a jihar Kwara sun ajiye aiki na kwana biyu saboda dukan abokin aikinsu da wani jami'in dan sanda ya yi bayan ya duba matarsa.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun tare matafiya a cikin babban mota a Tashar Amale da ke jihar Niger inda suka sace su. Sun kuma kai hari masallaci.
Wasu mutane da ake zargin jami'an DSS ne na bogi sun shiga hannun jami'an yan sanda a Osun. An kama su ne yayin da suka tunkari yan sandan suna neman hadin kai.
Rundunar yan sandan jihar Borno ta tabbatar da harin da Boko Haram suka kaiwa masu zabe a yankin Gwoza. Ta ce mutane 5 ne suka jikkata a harin na ranar zabe.
Yan sanda sun tabbatar, Hannatu Bawa, kansila a jihar Plateau da yan bindiga suka sace ta shaki iskar yanci bayan ta tsere daga sansanin masu garkuwa a Bauchi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari