Hukumar yan sandan NAjeriya
Wata mata ta shiga matsi, ta ci bashin bankin da ya kai ta ga siyar da diyarta ga wata mata. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma yadda aka kama ta.
Wasu mutum 3 sun shiga hannun jami'an ƴan sanda a jihar Kano, bisa zargin tilast wani almajiri cin bahaya ana azumi. Sun zargi almajirin ne da yi musu bahaya.
A ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu, rundunar yan sandan Najeriya ta sallami jami’anta uku da ke ba shahararren mawakin siyasa, Daura Adamu Kahutu Rarara tsaro.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun bindige sufeton dan sanda, Augustine Ukegbu, a jihar Imo bayan sun yi garkuwa da shi a lokacin da ya je hutu.
A labarin da muke samu daga wata jihar Kudu, wasu tsagerun 'yan ta'adda sun hallaka shugaban jam'iyyar APC a wani yankin jihar a daidai lokacin daka gama zabe.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kashe jami'inta guda ɗaya, da raunata wasu uku a wani mummunan harin yan bindiga a yankin Ikorodu, jihar Legas ranar Jumu'a.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Nasarawa sun samu nasarar damƙe wani ɗan gidan yari da ya tsere daga Kuje lokacin da 'yan ta'adda suka kai farmaki a bara.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun gamu da ajalinsu yayin da wasu jami'an tsaro suka yi musu kidan mutuwa a jihar Zamfara. Wannan ya faru ne a karshen makon nan.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan daba suka hallaka wani jami'in dan sanda a jihar Legas tare da jikkata wasu abokan aikinsa a wani sabon hari.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari