Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani jigo a jam'iyyar PDP ta jihar Ogun Ladi Adebutu ya shiga tsilla-tsilla biyo bayan zarginsa da jami'an 'yan sanda suke yi kan amfani da makudan kudade.
Ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki kan jami'an ƴan sanda a ƙaramar hukumar Ngor Okpala ta jihar Imo. A yayin farmakin an samu asarar rayukan ƴan sanda biyu.
Ƴan sanda a jihar Kano, sun gabatar da rahoton bayanai kan zargin da ake yi wa Alhassan Ado Doguwa, na laifin kisan kai. An mika takardun ofishi Antoni Janar.
'Yan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu da ake zargi da fasa shaguna tare da satar wayoyin hannu guda 48, sun ba da tabbacin kama daya matashin.
Mai bada shawara akan harkokin tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno ya bai wa ‘yan Najeriya tabbacin samar da tsaro yayin bikin kaddamar da sabuwar gwamnati.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Sokoto ya yabawa wasu jami'ansu bisa kin karbar cin hancin N800,000 da wasu barayin wayar wutar lantarki suka basu a lokacin da
Ƴan sanda sun cafke mutum biyu da ake zargi akwai hannun su a mummunan harin da ya yi sanadiyyar halaka jami'an ofishin jakadancin Amurka da wasu ƴan sanda.
Wani mahaukaci ya tsallake rijiya da baya a shataletalen Kpakungu a Minna dake jihar Niger bayan wani direba ya kuskure shi da mota don kaucewa kamun 'yan sanda
Wata babbar mota ta kamfanin Dangote ta murkushe wani jami’in dan sanda har lahira akan hanyar Abeokuta zuwa Lagos a Ogun, sannan hatsarin ya rutsa da mutane 3.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari