Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sandan jihar Delta, ta cafke wani ƙaramin yaro da abokansa biyu, bisa zargin shirya yadda za a yi garkuwa da shi, da neman N20m a wajen iyayensa.
Wani matashi ya bayyana yadda ya tura mahaifiyarsa madakata bayan da rigima ta barke a tsakaninsu saboda kudin da bai taka kara ya karya ba, bai yi danasani ba.
'Yan sandan jihar Legas za su kamo wani mawakin Najeriya bayan da aka ga bidiyon lokacin da ya kafta wa wani jami'in dan sanda mari a lokacin da ya tare su.
An kama wata mata da ta yi garkuwa da 'yarta a Kano bayan ta dauketa ta kai ta gidan 'yan uwanta a Madobi don a ajiye yarinyar da nufin cewa zata yi tafiya.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya naɗa AIG Umar wanda ke dab da ritaya a matsayin babban mai ba da shawara kan tsaro a ofishin ministan jin daɗin yan sanda.
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra, sun samu nasarar halaka ƴan ta'addan ƙungiyar IPOB, mutum bakwai a jihar. Jami'an ƴan sandan sun kuma kwato makamai masu yawa
Rundunar 'yan sandan jihar Rivers ta yi nasarar kama wasu yara 'yan damfara ta yanar gizo da kuma garkuwa da mutane, bayan samun bayanan sirri daga mutane.
Rundunar ƴan sandan jihar Edo, sun cafke wasu jami'an tsaro bisa zargin aikata laifin fashi da makami da ƙwacen mota. Ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin soja ne
Rundunar yan sandan Nigeria ta yi nasarar bindige wasu 'yan bindiga da suka addabi mazauna wani yanki a karamar hukumar Idemili ta jihar Anambra a ranar Litinin
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari