Hukumar yan sandan NAjeriya
A kokari ganin sun kawar da ayyukan ta'addanci, jami'an hukumar yan sanda sun ci nasarar dakile yunkurin sace wani magadanci, sun sheƙe yan bindiga 2 a Katsina.
Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce kama mutane akalla 93 da ake zargi da laifuka daban-daban a cikin kasa da mako guda a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar
Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) reshen jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane takwas a wani mummunar hatsari da ya afku a jiyar Laraba 31 ga watan Mayu
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta sanar da korar Sajan Ekpo Shimuyere da ke ofishin ‘yan sanda na Sogunle bisa zargin karbar kudi har N98,000 a hannun matashi
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun sake komawa zauren majalisar dokokin jihar Filato a karo na biyu, sun ƙara kwace iko tare da hana mambobin shiga.
Gwamnan jihar Ribar mai barin gado, Nyesom Wike, ya ƙara jan hankalin gwamnatin tarayya game da aikin rundunar yan sanda, ya nemi ta kara musu kasafin kuɗi.
Yan bindiga sun hallaka wani mai sarautar gargajiya na Orsu Obota Eze Victor Ijioma a karamar hukumar Oguta da ke jihar Imo, kuma suka kona gawarsa a cikin mota
Ƴan bindiga sun sake kai mummunan hari kan jami'an ƴan sanda a jihar Ebonyi, a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Jami'an ƴan sanda uku suka mutu a harin.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari