Nasir Ahmad El-Rufai
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta hana yin duk wani taro, biki, sha’ani da sauran harkokin tara jama’a a harabar makarantun gwamnati da ke jihar,Sakataren gwamnatin na
Wasu yan bindiga sun kai hari a jihar Kaduna, inda suka hallaka mutane sama da 20 tare da kone motoci, gidaje da amfanin gona. Gwamnati ta tabbatar da hakan.
Rahotanni sun bayyana yadda mutane 9 suka rasa rayukansu bayan farmakin 'yan bindiga a kananan hukumomin Igabi, Chikun, Zangon Kataf da Zaria a jihar Kaduna
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da wani sabon jarabawan da aka shiryawa Malaman Firamare a fadin jihar don tabbatar da kwarewarsu wajen koyarwa.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, ya fita da kansa domin duba aikin fenti da ake yi a wasu sassan babban gadar Leventis
A ranar Alhamis, Mr Tijjani Abdullahi, Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya, ya sanar da cewa za a sallami malamai 233 daga ciki kan zargin gabatar da sakamakon kam
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Nasir El-Rufa'i ta sanar da cewa za ta sallami Malaman makaranta 233 bisa gabatar da takardun boge.
Kungiyar CAN reshen Kaduna ta bayyana cew ata fatan wannan kudirin na rage wa ma'aikatan jihar Kaduna ranakun aiki ba shi da wata ɓoyayyar manufa daga gwamnati.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari