Nasir Ahmad El-Rufai
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya yi kira ga dukkan limamai da fastoci da ke masarautar Zazzau su fara addu'a na musamman don ganin an samu zaman l
Mazauna jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya sun nuna goyon bayan su ga kalaman gwamnansu El-Rufai na tura yan bindiga can su haɗu da Allah (SWA).
Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya ce bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala wa'adin mulkin sa a 2023, jihar Kaduna sai tattara komatsansa ya koma.
A ranar Talata, Gwamna El-Rufai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a Aso Rock. An ga hoton gwamnan gurfane a gaban shugaban kasan cike da kankan da kai.
Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna ya ce, bai yarda da tsarin sauya wa 'yan ta'adda hali ba, ya kara da cewa hanyar da ta fi dace wa a bi da su kawai shine su
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta hana yin duk wani taro, biki, sha’ani da sauran harkokin tara jama’a a harabar makarantun gwamnati da ke jihar,Sakataren gwamnatin na
Wasu yan bindiga sun kai hari a jihar Kaduna, inda suka hallaka mutane sama da 20 tare da kone motoci, gidaje da amfanin gona. Gwamnati ta tabbatar da hakan.
Rahotanni sun bayyana yadda mutane 9 suka rasa rayukansu bayan farmakin 'yan bindiga a kananan hukumomin Igabi, Chikun, Zangon Kataf da Zaria a jihar Kaduna
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari