Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamna Mallam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yafewa wasu fursunoni hudu a bikin tunawa da ranar 'yancin kan Najeriya karo na 62 bisa ikon da kundin tsarin
Bola Tinubu mai takaran shugaban kasar ya bayyana yadda suka yi da shugaban kasa da abin da ya sa ya dauko Sanata Kashim Shettima da rikicin samun tikiti a APC.
Gwamna jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa'i ya shiga aji karantar da daliban Kashim Ibrahim Fellowship kan muhimmancin shugabanci da tattalin arziki..
Za a ji labari cewa Gwamna Nasir El-Rufai yace idan Ahmadu Bello da Tafawa Balewa suna Duniya, za su goyi bayan mutumin Kudu ya karbi shugabancin kasa a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana a wani faifan bidiyon da TVC ta yada, inda yake bayyana kadan daga abu mara dadi da tsohon gwamnan Anambr
Bola Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyar APC yayi surkulle tare da shirme yayin da yake magana kan Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta hannun hukumar ba da ilimin bai ɗaya (KADSUBEB) ta zabi ranakun gudanawar da gwaji ga sabbin malamain10,000 da take shirin ɗauka.
An gano Peter Obi ya zugo Kiristoci a kan Zaben 2023, Gwamna El-Rufai ya yi matukar mamaki. An ji Obi yana jawabi a coci, ya na nunawa kiristoci su tashi tsaye.
'Yan ta’adda suka je gidan wasu mutane da ke unguwar Mando a karamar hukumar Igabi, sun dauke mutane. Yanzu sun ce dole ne a biya su akalla Naira miliyan 50.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari