Nasir Ahmad El-Rufai
A labarin nan, za a ji cewa hadakar adawa ta bukaci Amaechi da Imoke su yanke hukunci kan kafa sabuwar jam’iyya ko shiga wata da ke akwai kafin 30 ga Mayu.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya karyata shirin barin PDP, yayin da hadakar adawa ke fafutukar fitar da jam'iyyar da za a tattaru a ciki.
An ba Amaechi da Imoke jagorancin tantance kafa sabuwar jam’iyya ko shiga SDP/ADC, yayin da tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya shiga hadarsu Atiku.
Dan takarar shugaban kasa a 2023 a jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo ya ce suna tattauna batun kayar da Bola Tinubu a sirrance. Ya yaba da yanayin siyasar Peter Obi.
Jam'iyyar ADC da aka ce Atiku Abubakar, Peter Obi da Nasir El-Rufa'i za su hadu a cikinta za ta yi taron gaggawa domin fitar da matsaya kan hadakar yan adawa a 2027.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa za su bar ministan sadarwa, Bosun Tijani bayan suj tura Tinubu ya koma Legas a zaɓen 2027.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na SDP, Adewole Adebayo ya nesanta jam'iyyar daga shiga wata tattaunawar haɗaka ko tura El-Rufai a matsayin wakili.
Atiku, Obi da El-Rufai sun amince su koma jam'iyyar ADC domin hada karfi da karfe da sauran 'yan adawa tare da fuskantar APC a zaben 2027 mai zuwa.
Yayin da ake zargin APC ta kawo rigima a jam'iyyun adawa, tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce APC da shirin kawo rikici a SDP kamar yadda ta yi a PDP.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari