Musulmai
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci a Kaduna zata shirya wani taro don tattaunawa da yan takarar gwamna na jam'iyyu a zaben 2023 don sanin manufofinsu
Reshen mata na kungiyar dalibai musulmin Najeriya, MSSN, na jihar Legas tace yan takarar da zasu kare musu hakinsu da suka hada da damar saka hijabi zasu zaba.
An yada wani bidiyo na auren wani matashi, wanda aka ce ya auri mata biyu a rana daya. Ya bayyana gaskiyar ain da ya faru da kuma yadda aka juya labarinsa.
Wata uwar yara huɗu, Kafayat Yusuf ta roki Kotun Shari'a dake zama a magajin Gari Kaduna ta raba aurenta sakamakom mijinya ya daina kula da ita tawon watanni.
A makon Sheikh Usman Ɗanfodiyo da aka gabatar a Sakkwato, an karrama manyan mutane bisa dumbin ayyukan da suka yi wa al'umma da Addinin Musulunci a rayuwarsu
Wata mata mai ɗauke da juna biyu, Ummulkhairi Salisu, ta roki Kotun shari'a dake zama a Magajin Gari ta umarci tsohon mijinta ya rika bata N30,000 duk wata.
Wank Kwale-Kwale da ya ɗakko masu zuwa wurin bikin Maulidi a yankin karamar hukumar Shagari, jihar Sakkwato, ya kife a ruwa, mutane 15 daga ciki sun rasu .
Daya daga cikin bankunan kasuwanci a Najeriya, Polaris Bank, na cigaba da shan suka da bore daga wasu musulmin Najeriya kan hana ma'aikata zuwa sallar Juma'a d
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta tallafa wa makarantun karatun Alƙur'ani da buhunan shinkafa 199 da shanu 97.
Musulmai
Samu kari