Musulmai
Wani mutumi, Yusuf Muhammad, ya nemi Kotun Musulunci dake zama a Kaduna ta umarci mai ɗakinsa, Murja Nasir, ta biya shi sama da miliyan ɗaya kafin ya saketa.
Wani matashin magidanci ya garzaya Kotun shari'ar musulunci da ke jihar Kaduna, inda ya nemi Alkali ya bi ba'asin aurensa bayan matar ta tsere daga gidansa
Garin Gander na kasar Canada a lardin Newfoundland da Labrador, suna aiki da al'ummar musulmi da ke zaune a yankunan don gina masallaci na farko a garin don kad
Wani mutumi ya kaiwa Shahararren marubucin nan wanda ya jima yana fuskantar barazanar kisa, Salman Rushdie, hari yayin da yake kan dandami zai yi lakca a Amurka
Shahararriyar jarumar kasar Ghana Akuapem Poloo, ta karbi addinin Musulunci a ranar Talata, 9 ga watan Agusta, bayan ta yi kalmar shahada tare da kadaita Allah.
Wata matashiyar musulma budurwa mai suna Oyeneyin Adiat, wacce ta kammala digiri matsayin dalibar da ta fi kwazo a jami'ar Bowen ta alakanta nasararta ga Allah.
Darakta Janar na Hukumar Muryar Najeriya VON, Osita Okechukwu, ya yi wa ‘yan Najeriya jawabi kan muhimmancin cancanta kan addini ko kabilanci a zaben 2023.
Jaruma Hadiza Gabon ta nemi Kotun Musulunci da ke zama a Kaduna cewa zuwanta kowane zama ya jefa rayuwarta cikin hatsari duba da halin da ƙasar nan take ciki.
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutu, domin murnar sabuwar shekarar musulunci ta 1444 A.H. Hakan na cikin sanarwar da kwamishin
Musulmai
Samu kari