Kungiyar Miyetti Allah
Shugaban kungiyar Miyetti Allah reshen jahar Oyo, Alhaji Yakubu Bello ya yi kira da a saka yan Fulani a cikin kungiyar tsaro ta musamman da gwamnatocin jahohin yarbawa ta kirkiro don kare yankin mai suna Amotekun.
Miyetti Allah ta na zargin cewa za ayi amfani da Amotekun wajen fatattakar wasu Kabilu daga Kudu. Fulani ba su goyon bayan Jami’an tsaron Amotekun da aka kirkiro kwanaki.
Kwamandan rundunar Soja ta Operation Save Haven, OPSH ya bayyana cewa wasu gungun miyagu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun tarkata shanu 105 daga garin Bisichi na karamar hukumar Barikin Ladi a jahar Filato.
Kungiyar makiyaya ta Fulani, Miyetti Allah, ta shimfida goyon bayan ta a kan kasancewar gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, magajin kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Sakataren kungiyar Miyetti Allah Kautal Horre na kasa, Salah Alhassan ya ce kungiyar ta nemi gwamnatin tarayyar najeriya ta biya ta zunzurutun kudi Naira biliyan 100. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta karayata cewa kung
Kungiyar Miyetti Allah
Samu kari