Mata Da Miji
Wani magidanci ya nemi kotu ta raba aurensa da matarsa bayan shekaru 10 suna tare busa zarginta da shiga harkar tsubbace-tsubbace, a cewarsa dole tasa ya gudu.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana cewa a kodayaushe diyarsa kan dakile kokarin matarsa na ganin ta dauki wayarsa domin ganin abubuwan da ke ciki.
Wani bidiyo da ya bayyana na wani liyafar aure ya nuno inda ango ya yi watsi da amaryarsa domin yin rawa da wata budurwa. Ya sha girgiza a filin da budurwar.
An gano uwargidar yayin da ta fashe da hawayen farin ciki bayan mijin nata ya yi mata kyautar babbar mota kirar Vanza a matsayin tukwicin haifa masa ‘da namiji.
Wata ‘yar Najeriya ta auri abokin karatunta na makarantar sakandare bayan shekaru 17 suna abota. Ta wallafa hotunan kammala makarantarsu na 2004, sun burge.
Wani magidanci a ƙasar Indiya ya nemi a datse igiyar aurensa da matarsa saboda ba ta son yin wanka a kowace rana, ma'auratan sun shafe shekaru biyu tare da juna
Wata babbar kotu dake jihar Kano, ta yanke wa wani mutumi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da ƙaifin kashe matarsa da wukar dakin girkin gidansa.
Wata mata 'yar Najeriya da ta siya wa mijinta sabuwar mota a bikin zagayowar ranar aurensu na 7 ta ce ta ba shi motar saboda mutumin mai bayarwa ne da fara'a.
Wata kyayyawar budurwa a ƙasar Tanzaniya, ta fito kan tituna ɗauke da allon rubutu tana neman mijin da zai aureta, a cewarta zata ɗauki nauyin komai na auren ta
Mata Da Miji
Samu kari