Mata Da Miji
Wani matashi ya shiga hannun hukuma bayan ya daba ma budurwarsa Kehinde Olomola kwalba a jihar Legas sakamakon rashin girka masa abinci da matar ke yi masa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito yaron mamatan, mai suna Bright ne ya gano gawar iyayen nasa ne a safiyar ranar Litinin daya dawo, dayake ba’a gida ya kwana ba.
Wata gyatuma yar kasar Ingila ta kamu da soyayyar wani matashin dan kabilar Ibo wanda yayi mata magana a shafin sadarwa na Facebook, daga nan soyayya ta shiga.
Wata mata, Mariya Inusa, mai shekaru 35 a duniya, wadda mazauniyar kauyen Rafin-Makadi ce, a karamar hukumar Rimi da ke jihar Katsina, ta shigar da karar mijin
Nasiru Adeyemo da matarsa Idayat sun shiga komar jami’an Yansanda bayan da aka kama sud da zargin kokarin salwantar da rayuwar yarsu mai shekaru 7, Abibat Nike.
An samu rahoto daga mazauna kauyen Eruemukohwarien na karamar hukumar Arewacin Ughelli da ke jihar Delta cewa wata mata ta sha maganin kashe kwari saboda mijint
A wani bayani da Aisha tayi bayan an ceto su, tace a matsayinta na matar kwamandan Boko Haram, tana samun alfarma da dama da suka hada da bayi da samun abinci.
Wata mata, mai suna Omotayo Salawudeen ta bayyana yadda ta hada baki da wani abokinta Dolapo Oladapo suka kashe mijinta mai suna Alhaji Hakeem Salawuddeen.
Wani mutumin jihar Benuwe mai suna Mathew ya hallaka matarsa, abar kaunarsa, uwar yayansa uku, mai suna Hannah saboda wani abu da bai kai ya kawo ba..
Mata Da Miji
Samu kari