Masu Garkuwa Da Mutane
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ya bayyana cewa ya sace dalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, kuma ya kashe ta, ya musanta zargin kisan kai da ake t
Jami'an tsaro sun ceto mutane biyar da aka yi garkuwa da su wuraren dajin Dansadau a karamar hukumar Maru dake jihar Zamfara bayan kwashe kwana takwas a wurin.
Mata uku masu juna biyu sun haihu a daji yayin kokarin guduwa daga farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyakun su da ke Karamar Hukumar Magama cikin Jihar Neja.
Katsina - Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kuma kai hari karamar hukumar Jibiya dake jihar Katsina da daren Talata, 8 ga watan Febrairu, 2022.
Yan bindiga sun sace shugaban kungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta Najeriya, IPMAN, reshen Jihar Edo, Abdullahi Baba-Saliu. An kashe direbansa da mas
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace yaya da kaninsa da surukinsu a yayin da suke taro na yin sulhu tsakanin ma'aurata a ji
Bayelsa - Bayan shafe kwanaki 14 a sansanin masu garkuwa da mutane, ɗan uwa ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kubuta daga hannun yan bindiga.
Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans, a ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu wanda ake zargin sa da garkuwa da mutane ya sanar da kotun laifuka na m
'Yan ta'adda sun sako wani dan asalin jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan iyalansa sun kai kiret 6 na giya, babura 2, katan daya na maganin karfi da N500k
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari