Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace limanin cocin katolika na Jihar Benue, Rabaran Fada Mark Ojotu. Yan sanda sun tabbatar
Paullen Tallen wanda ita ce Ministar mata tayi hawaye a gaban ‘yan jarida. Ministar tayi kuka da aka yi mata tambaya a kan ‘yan matan da ke hannun Boko Haram.
Gamayyar jami'an tsaro a jihar Bauchi sun yi artabu da wata tawagar yan biɓdigan jeji da suka addabi al'umma a yankuna Alkaleri da wasu yankunan jihohin makota.
Shahararren mai garkuwa da mutanen nan watao Dogo Gide yace sai an cika masa burins na biyan N100m akan dalibai da malamnan makarantar Yawuri ta jihar kebbi
Labarin da yake zuwa mana shi ne 'Yan bindiga sun dauke makwabta har da iyalin wani ‘Dan Majalisa a Zamfara, miyagun sun shiga gidan ‘dan majalisar dokokin jiya
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace kwamishinan gidaje da raya birane na jihar Benue a ranar Lahadi, 4 ga watan Disamba.
Yan bidngar da suka yi garkuwa da wani basarake mai daraja a jihar Ondo sun kira yan uwansa. Maharan sun nemi a basu naira miliyan 100 kafin su sako basaraken.
Bata gari da ba a san ko su wanene ba sun sace fasinjoji masu yawa a jihar Kogi bayan tare motarsu da ya fito daga kudu yana hanyar zuwa birnin tarayya Abuja.
Miyagun ‘yan bindiga sun kai samame unguwar Kuregu da Wusasa dake garin Zaria a daren Litinin wurin karfe 11 na dare. Sun yi awon gaba da lakcaran FCE Zaria.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari